NAIJ.COM | Boko Haram: Olonisakin yayi kira gay an jarida su ji tsoron Allah wajen bada rahoto NAIJ.COM Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Gabriel Olonisakin, yayi kira gay an jaridan Najeriya wajen bi a hankali wajen bayar da rahoto saboda yakan zama matsala ga tsaro. Yayi kira ta musamman ga manema labarai wajen tabbatar da cewa sun ji ra'ayn soji ... |