Islam in the News


Allah mai iko: An haifi wani dan mara?i da kafafuwa 6 a jihar Neja - NAIJ.COM


NAIJ.COM

Allah mai iko: An haifi wani dan maraƙi da kafafuwa 6 a jihar Neja
NAIJ.COM
Al'ummar mazauna garin Kpege na jihar Neja sun cika da mamakin ganin wani dan maraki da wata tinkiya ta haifa mai kafafu shidda. Allah mai iko: An haifi wani dan maraƙi da kafafuwa 6 a jihar Neja. Wani ma'abocin kafar sadarwa na Facebook Baba ...


Source

Posted 2017/02/21 13:44:17

Recent Questions