Islam in the News


Sunan Allah ya bayyana a jikin bishiyar zogale - NAIJ.COM


NAIJ.COM

Sunan Allah ya bayyana a jikin bishiyar zogale
NAIJ.COM
A ranar Lahadi 8 ga watan Janairu, labari ya karade ko ina cewa anga wasu bishiyoyi biyu dauke da sunan Allah a Abule Iroko, wani gari a Ado-Odo, Ota, dake jihar Ogun. An rahoto cewa Micheal Ibironke, daya daga cikin mazauna gidan, yace yana zaune a ...


Source

Posted 2017/01/12 14:46:53

Recent Questions