Islam in the News


Tony Anenih yayi Allah wadai da jita-jita game da mutuwar Buhari - NAIJ.COM


NAIJ.COM

Tony Anenih yayi Allah wadai da jita-jita game da mutuwar Buhari
NAIJ.COM
Tsohon chiyaman na kwamitin amintattu jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) yayi Allah wadai da jita-jitan dake yawo na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mutu. Kakakin shugaba Buhari, Garba Shehu ya karyata jita-jitan wanda ya fara ...


Source

Posted 2017/01/25 16:04:43

Recent Questions